Jihar Abia na cikin kangin siyasar bauta - cewar Firam Minista

Jihar Abia na cikin kangin siyasar bauta - cewar Firam Minista

-Ana ma takaddamar rikicin gwamna kallon siyasar bauta

-Chief Uche Akwukwaegbu, wani dattijo mai kima ya soki rikicin siyasar a kan rashin adalci da sanin ya kamata wajen rabon romon demokradiyya

-Akwukwaegbu, shine Prime Minista na kabilar Ibeku, kuma na gaba-gaban goyon bayan bangaren Uche Ogah

-Uche Akwukwuegbu, yana mai cewa jama'ar Abiya sun gaji da wannan damokradiyya wadda iyali daya ke tafiyar da ita

Jihar Abia na cikin kangin siyasar bauta - cewar Firam Minista

Akwukwaegbu na mai cewa magoya bayan gwamna Okezie Ikpeazu, da 'yan uwansu na kabilar Ibeku na sukar sa saboda ya tsaya bayan Ogah. Ya kara da cewa, baya nadamar tsayawa bayan Ogah domin cetar da jihar daga kangin siyasar bauta da take ciki na tsawon shekaru.

KU KARANTA : Tashin hankali: Fulani Makiyaya sun kai farmaki Jihar Abiya

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng