Hotuna: Ina alfahari ni soja ne - Habu Sabo
1 - tsawon mintuna
A cikin sojojin Najeriya akwai wadanda zasu iya sadaukar da rayukan su domin a maido da zaman lafiya.
Habu Sabo. Daya daga cikin hafsan sojojin dake yaki da Boko Haram a Arewa maso gabacin Najeria
Ya rubuta; "Ni soja ne, sarauniyar yaki. Fiye da shekara hamsin ina mai tsare zaman lafiya da hadin kan kasa ta da sadaukar da rayuwa ta domin 'yanci. Ga azzalumi, nine abin gudu. Ga wanda aka zalunta, nine fata ta gari. Inda ake gumurzu nan nike. Ina alfahari zama sojan Najeriya. Allah ya daukaka Najerya mashahuriyar kasa."
Asali: Legit.ng