Hotunan Mawakiya Tiwa Savage da ‘dan ta a kafar snapchat
1 - tsawon mintuna
- Hotunan Mawakiya Tiwa Savage da ‘dan ta.
- Gwarzon mawakiyar nan ta Najeriya, Tiwa Savage sun dauki makudan hotuna a shafin Snap Chat
Mahaifiyar ‘dan, wanda ta ke matukar ji da ‘dan nata, ta saka hotunan nata da ‘dan ne a kafar SnapChat
Ga wasu daga ciki nan a Kasa.
Ta ke cewa: “Ina son Jamil”
Anan take cewa ‘Barka (an samu wanda yayi kyau) bayan an jarraba fiye da 100.
Tiwa Savage tana daga cikin manyan mawaka mata a Najeriya. A farkon wannan watan ne auren ta ya mutu inda sukayi fada ita da mijinta akan shafukan sada zumunta. Wannan ya jaza tonen asiri da kuma kace nace tsakanin mutane masu kallon yadda abubuwan suke gudanara.
Asali: Legit.ng