Da duminsa: Jam'iyyar PDP ta bai wa arewa gurbin takarar shugabancin ta na kasa

Da duminsa: Jam'iyyar PDP ta bai wa arewa gurbin takarar shugabancin ta na kasa

  • Gagarumar jam'iyyar adawa ta Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) ta mika gurbin shugabancin ta na kasa arewacin Najeriya
  • Gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi, wanda shi ne shugaban kwamitin jam'iyyar na bada mukamai yankuna ne ya sanar da hakan
  • Wannan na zuwa ne bayan kwace kujerar daga hannun Uche Secondus yayin da zaben shugabancin kasa na gaba ke karatowa

Babbar jam'iyyar adawa ta kasa, Peoples Democratic Party (PDP) ta bai wa yankin arewacin Najeriya gurbin shugabancinta na kasa baki daya.

Shugaban kwamitin bada mukamai ga yankuna kuma gwamnan jihar Enugu, Ifeanyi Ugwuanyi, ya sanar da hakan a yau ranar Alhamis, Daily Trust ta ruwaito.

Da duminsa: Jam'iyyar PDP ta bai wa arewa gurbin takarar shugabancinta na kasa
Da duminsa: Jam'iyyar PDP ta bai wa arewa gurbin takarar shugabancinta na kasa
Source: Original

Karin bayani na nan tafe...

Source: Legit.ng

Online view pixel