Yadda akayi jana'izar Sarkin Rano, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, ta gudana

Yadda akayi jana'izar Sarkin Rano, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, ta gudana

  • An sallaci gawar marigayi Sarkin Gaya da ya rasu da safiyar nan
  • Dubban mutane sun samu daman halartan wannan Ibada
  • Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, yayi jimamin mutuwar Sarkin

Kano - An gudanar da Sallar Jana'izar Sarkin Gaya, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, tare da bizneshi a makwancinsa.

An yi jana’izar Sarkin ne da yammacin yau Laraba 22 ga watan Satumba, 2021 a Kofar Fadar Masarautar Gaya, rahoton Aminiya.

Daruruwan mutane sun halarci Sallar Jana'izar sarkin.

Mun kawo muku rahoton rasuwar Sarkin da safiyar Laraba bayan rashin lafiya da yayi fama.

Sarki Ibrahim ya bar duniya yana da shekara 91.

Yadda akayi jana'izar Sarkin Rano, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, ta gudana
Yadda akayi jana'izar Sarkin Rano, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, ta gudana Hoto: Aminiya
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel