Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dakatad da Hadiza Bala Usman matsayin shugabar NPA

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatad da shugabar hukumar tashoshin jiragen ruwan Najeriya, Hadiza Bala Usman.

A cewar TVC, Buhari ya umurci Mohammed Koko ya dane kujerarta.

Karin bayani na nan tafe....

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dakatad da Hadiza Bala Usman matsayin shugabar NPA
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dakatad da Hadiza Bala Usman matsayin shugabar NPA
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Online view pixel