Wata bakuwar cuta ta bulla jihar Sokoto, ta kashe dalibi 1, ta kwantar da 30

Wata bakuwar cuta ta bulla jihar Sokoto, ta kashe dalibi 1, ta kwantar da 30

Wata bakuwar cuta da ba'a gano ta ba har yanzu ta bulla a wata makarantar kwana dake jihar Sakkwato, cibiyar daular Islamiyya.

TVC ta rahoto cewa cutar kawo yanzu ta hallaka dalibi daya kuma ta kwantar da dalibai 30.

Diraktan kiwon lafiyan jama'a na jihar ya ce an kaddamar da bincike kan cutar.

Saurari karin bayani...

Wata bakuwar cuta ta bulla jihar Sokoto, ta kashe dalibi 1, ta kwantar da 30
Wata bakuwar cuta ta bulla jihar Sokoto, ta kashe dalibi 1, ta kwantar da 30 Credit: @tvcnewsng
Source: Twitter

Source: Legit Newspaper

Tags:
Online view pixel