Yanzu-yanzu: Kungiyar Dillalan Shanu da Kayan Masarufi sun amince da janye takunkumin kai kaya Kudu

Yanzu-yanzu: Kungiyar Dillalan Shanu da Kayan Masarufi sun amince da janye takunkumin kai kaya Kudu

Shugabannin gamayyar dillalan Shanu da kayan masarufi (AUFCDN) sun amince da janye takunkumin da suka sanya na hana kai kayan abinci kudancin Najeriya.

Sun amince da janyewa ne a wani ganawa dake gudana yanzu haka da wasu gwamnoni a Abuja ranar Laraba, Daily Trust ta ruwaito.

Wani shugaban matasan dillalan shanu a Legas, ya ce gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, na cikin wadanda suke zaman domin kawo karshen takunkumin.

Saurari karin bayani...

Yanzu-yanzu: Kungiyar Dilallan Shanu da Kayan Masarufi sun amince da janye takunkumin kai kaya Kudu
Yanzu-yanzu: Kungiyar Dilallan Shanu da Kayan Masarufi sun amince da janye takunkumin kai kaya Kudu
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Online view pixel