Yanzu-yanzu: Buhari ya haramtawa jirage bin sararin samaniyar jihar Zamfara

Shugaba Muhammadu Buhari ya haramtawa jirage bin sararin samaniyar jihar Zamfara, biyo bayan sace daliban yan makarantar sakandare a jihar.

Hakazalika, shugaban ya haramta ayyukan hakan ma'adinai ga kamfanoni masu zaman kansu.

Ya dau wadannan matakai ne don dakile matsalar tsaro a jihar, rahoton TheCable.

Yanzu-yanzu: Buhari ya haramtawa jirage bin sararin samaniyar jihar Zamfara
Yanzu-yanzu: Buhari ya haramtawa jirage bin sararin samaniyar jihar Zamfara
Source: Original

Source: Legit.ng

Online view pixel