Yanzu-yanzu: Masoya Trump sun fasa cikin majalisar Amurka domin hana rattaba Biden matsayin zababben shugaban Amurka

Masoya shugaban kasan Amurka, Donald Trump, sun fasa cikin majalisar dokokin Amurka kuma hakan ya sa an dakatar da zaman rattaba hannu don tabbatar da Joe Biden matsayin zababben shugaban kasar.

Yanzu haka an kwashe jama'an dake cikin ofishohin majalisar gudun kada a samu matsala.

Yanzu-yanzu: Masoya Trump sun fasa cikin majalisar Amurka domin hana rattaba Biden matsayin zababben shugaban Amurka
Yanzu-yanzu: Masoya Trump sun fasa cikin majalisar Amurka domin hana rattaba Biden matsayin zababben shugaban Amurka
Asali: Getty Images

Asali: Twitter

Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel