Yanzu-yanzu: Ana artabu tsakanin da yan Boko Haram a Askira Uba

Labarin da ke muke samu da duminsa na nuna cewa yan ta'addan Boko Haram sun kai mumunan hari karamar hukumar Askira Uba ta jihar Borno da yammacin nan.

HumAngle ta ruwaito cewa ana artabuu tsakanin Sojoji da yan ta'addan yayinda Sojin sama ke taimakawa na kasa

Yanzu-yanzu: Ana artabu tsakanin da yan Boko Haram a Askira Uba
Yanzu-yanzu: Ana artabu tsakanin da yan Boko Haram a Askira Uba
Source: Original

Ku saurarin karin bayani...

Source: Legit

Online view pixel