Yanzu-yanzu: Firam Ministan Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman ya mutu

Yanzu-yanzu: Firam Ministan Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman ya mutu

Firam Ministan kasar Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa, ya mutu, sanarwa daga fadar mulki.

Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa ya rasu yana mai shekaru 84 a duniya.

Firam Ministan ya mutu neda safiyar nan a asibitin Mayo Clinic dake Amurka, kamfanin dillancin labaran Bahrain ya ruwaito ranar Laraba.

Sarkin kasar Sheikh Hamad bin Isa Al Khalifa, ya sanar da cewa za'a kwashe mako daya na makoki kuma za'a rage tsawon tutar kasar.

Yanzu-yanzu: Firam Ministan Bahraina, Sheikh ya rmutu
Yanzu-yanzu: Firam Ministan Bahraina, Sheikh ya credit: arabnews.com/node/1761546/middle-east
Asali: UGC

Saurari cikakken rahoton...

Asali: Legit.ng

Online view pixel