Kwanel Assimi Goita ya naɗa kansa shugaban ƙasa na mulkin soja a Mali

Kwanel Assimi Goita ya naɗa kansa shugaban ƙasa na mulkin soja a Mali

Sojan ƙasar Mali, Kwanel Assimi Goita, a ranar Laraba ya naɗa kansa jagoran sojojin da suka yi wa Shugaba Ibrahim Boubacar Keita juyin mulki.

"Bari in gabatar da kai na, Ni ne Kwanel Assimi Goita, shugaban kwamitin kasa na ceto al'umma," a cewarsa bayan kammala taro da manyan ma'aikatan gwamnati.

Mali: Kwanel Assimi Goita ya naɗa kansa shugaban mulkin soja
Mali: Kwanel Assimi Goita ya naɗa kansa shugaban mulkin soja
Asali: UGC

DUBA WANNAN: Kungiyar ISWAP ta yi garkuwa da mutane masu dimbin yawa a Borno

Kwanel ɗin yana daga cikin sojojin da aka haska a talabijin a daren ranar Talata zuwa Laraba amma bai ce komai ba lokacin kamar yadda The Punch ta ruwaito.

Ku saurari ƙarin bayani ...

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164