Hotunan mace mafi muni a duniya, ta kori manema aurenta 20
An kwantanta matar da mace mafi muni a duniya, sunanta Julia Pastrana. Ana kiranta da "bear woman" saboda an gano tana da alaka mai karfi da mutum da kuma birai.

Asali: Twitter
An haifa Julia Pastrana a shekarar 1834 a yankin kauye na Mexico, cikin jihar Sinaloa kuma an gano muninta ne tun bayan yadda ta bayyana da aka haifeta.

Asali: Twitter
KU KARANTA: Mai Deribe: Mamallakin fadar zinari a Najeriya da ke saukar manyan shugabannin duniya
Tsayin da tayi a duniya dukansa inci 5 ne. Baya ga kafarta da tafin hannayenta, dukkan jikinta rufe yake da gashi.
Tana da katon hanci da haba, labba da kuma da sashi mai muni. Ana kiranta da "mace mai kamar biri".

Asali: Twitter
Duk da tana da wani irin kama mai tsoratarwa, manajanta Theodore Lent ya aureta a sirrance a cikin shekarun 1850.

Asali: Twitter

Asali: Twitter
Daga bisani ta bayyana cewa ta auresa a sirrance ne saboda ta yi watsi da a kalla bukatu 20 na aurenta da wasu saboda basu da isasshen kudin da take so.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng