Jerin yarukan da akafi yi a dunya: Hausa ta zo na 11
Sabon bincike ya nuna cewa yaren Hausa da akafi yi a Arewacin Najeriya da wasu kasashen Afirka irinsu Kamaru, Nijar, da Chadi ce yare ta 11 a duniya.
A cewar Spectator Index, bincike ya nuna cewa mutane milyan 150 ke amfani da harshen Hausa a duniya, kuma tafi yaren Indiya da Jamus shahara.
Yarin yan kasar Sin, Mandarin, cewa yare mafi yawan amsu yi a duniya sannan sai yaren Turanci mai mutane milyan 983.
Ga jerin:
Yaren Mandarin: Mutane biyan 1,090
Turanci: Mutane milyan 983
Hindustani: 544
Yaren Andalus: 527
Larabci: 422
Malay: 281
Yaren Rasha: 267
Bengali: 261
Yaren Fotugal: 229
Yaransa Faransa: 229
Hausa: 150
KU KARANTA: Idan kuka siya mana jirage masu angulu, Boko Haram za ta zama tarihi - Hukumar Soji
Punjabi: 148
Yaren Jamus: 129
Yaren Yabaan: 129
Yaren Farisa: 121
Swahili: 107
Telugu: 92
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng