Tashin hankali: Ba zan sauko ba sai Buhari ya yi murabus - Matashi ya hau falwayan Glo
Ba Zan Sauko Ba Har Sai Buhari Ya Yi Murabus Daga Shugabancin Kasa, Cewar Matashin Da Ya Hau Saman Karfe A Jihar Kebbi
Wani matashi dan asalin garin Ribah dake karamar hukumar Danko Wasugu a jihar Kebbi ya hau falwayan karfen kamfanin sadarwan Glo dake garin Ribah da cewar bai zai sauka ba, sai shugaban kasa Muhammad Buhari ya yi murabus daga kujerasa
A lokacin, Shugaban jam'iyya na Danko Wasagu yace zai baiwa matsahin kyautar sabon babur idan har ya sauko amma ya kiya.
Amma daga baya, an samu daman shawo kansa inda ya sauko kuma aka tafi da shi.
Kalli hotunan:

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng