Dandalin Kannywood: Jaruma Maryam Yahaya ta saki sabbin zafafan hotuna da suka kidima maza

A farfajiyar masana'antar Kannywood, ba bakon abu bane hotunan jarumi ko jaruma ko ma jarumai su rika yawo a kafafen sadarwar zamani musamman ma yanzu da kafafen na sadarwa ke zaman tamkar wata hanya mafi sauki ta isar da sako.

Satin da ya gabata ne dai ita ma fitacciyar sabuwar jarumar nan ta fina-finan Hausa watau Maryam Yahaya ta rikita samari da dama da zafafan hotunan ta da ta saki a kafafen sadarwar na zamani.

Dandalin Kannywood: Jaruma Maryam Yahaya ta saki sabbin zafafan hotuna da suka kidima maza

Dandalin Kannywood: Jaruma Maryam Yahaya ta saki sabbin zafafan hotuna da suka kidima maza
Source: Facebook

Ita dai jaruma Maryam Yahaya a iya cewa Allah ya tarfawa garin ta nono domin kuwa tayi fice tare da shahara a masana'antar a cikin kasa da shekara daya da shigar ta kacal.

Jarumar a cikin kankanin lokaci ta tara dumbin masoya da dama a ciki da wajen kasar nan tun bayan rawar da ta taka a cikin fim din Mansoor wanda ya dauki hankali sosai.

Yanzu haka dai jarumar ta fito a manyan fina-finai da dama tare kuma da lashe kyaututtuka sosai.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel