Samun ‘yanci: Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58

Samun ‘yanci: Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58

A yau, Litinin, 1 ga watan Oktoba, Najeriya ke gudanar da bukukuwan murnar samun ‘yancin kai daga hannun turawan kasar Ingila da suka raini kasar.

A jawabinsa ga ‘yan Najeriya, shugaban kasa Muhammadu Buhari yace zai ci gaba da aiki tukuru domin cigaban zaman lafiya, kare al’umma da kuma inganta Najeriya, ba tare da la’akari da tushe ko wariya a tsakanin al’ummar kasar ba.

Shugaban kasar ya bayar da tabbacin ne a jawabinsa na kasa baki daya domin murnar cikar Najeriya shekaru 58 da samun yancin kai a Abuja, a ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba, kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ta ruwaito.

Samun ‘yanci: Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58
Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58
Asali: Facebook

Legit.ng ta rawaito shugaba Buhari na rokon dukkanin al’umman kasar Najeriya da su ci gaba da inganta martaba da hadin kan kasar maimakon yi abubuwan da ka iya haddasa rabuwar kai.

DUBA WANNAN: Babu inda ya kai Najeriya fatara da talauci a duniya – Jonathan

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Samun ‘yanci: Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58
Hotuna daga bikin cikar Najeriya shekaru 58
Asali: Twitter

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel