Hotunan hadarin jirgin saman soji a Abuja
Da safiyar yau, mun kawo muku rahoton cewa Jiragen sama mallakar sojin saman Najeriya guda biyu sunyi hatsari sakamakon karo da juna da su kayi a babban birnn tarayya Abuja.
Hatsarin ya afku ne a kusa da garin Katampe da ke babban birnin tarayya Abuja a yayin da matukan jiragen ke shirye shirye bukukuwar ranar saman 'yancin Najeriya karo na 58.
Zuwa yanzu, direban jirgin saman ne kai ya rasa rayuwarsa.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng