Yadda manoma, yan kasuwa ke amfani da kemikal wajen nunar da kayan marmari – Kwararru

Yadda manoma, yan kasuwa ke amfani da kemikal wajen nunar da kayan marmari – Kwararru

- Wata kwararriyar ilita tayi gargai akan irin kayan marmari da mutane zasu duga ci

- Ta ja hankalin jama'a akan kayan marmari mau launin kore da launin ruwan dorawa

- Tace kayan marmari da aka nunar da keial na da hatsari ga laifiyar jiki

Dr. Grace Olasumbo, wata shahararriya a fannin lafiyar abinci ta shaawarci yan Najeriya das u hankalita da kayan marmari da gayayyaki masu kaloli daban-daban musamman idan yazo a kalar shudi da dorawa a hade.

Olasumbo ta bayar da shawarar ne a wani hira da kamfanin illancin labarai a ranar Lahadi, 9 ga watan Satumba a Abuja kan hatsarin dake tattare da yin amfanida kemikal da sauran abbuwa wajen nunar da kayan marmari da gayayyaki.

Yadda manoma, yan kasuwa ke amfani da kemikal wajen nunar da kayan marmari – Kwararru
Yadda manoma, yan kasuwa ke amfani da kemikal wajen nunar da kayan marmari – Kwararru
Asali: Facebook

Ta bayyana cewa idan aka ga kayan marmari da ganye sun bayyana a wannan siga toh alamu ne dake nuna cewa ba nunar rana bane, wadda ana yawan samun hakan a lokacin da kayan marmari suka fara fitowa.

Tace karfin kemikal din kan tursasawa kayan marmarin nua kafin lokacinsu, wadda haka na da matukar tsari ga lafiyar jiki.

KU KARANTA KUMA: Zargin sauya sheka: Ban watsar da yayana ba – Kanin Dankwambo

Ta kara da cewa idan mutun na shan irin wannan kayan marmari kemikal din kan shafi lafiyar hanta, koda da kuma makogwaron dan adam.

Haka zalika sukan haifar da matsalar ido, gyambon ciki wato ulcer, ciwon ciki da dai sauransu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng

Online view pixel