Banbancin rawani da tukunkunji: Dubi jerin sarautu masu amfani a tsarin masarautun arewa
Kowacce fada akwai manyan 'yan majalisar Sarki da duk harkar data shafi fada sai an dama da su. Duk wata sarauta ko wani nadi bayan wadannan manyan 'yan majalisar sarki, to kawai suna ne kuma sarautar sunan ta taka-haye domin bata gado ba ce.
Ga jerin sarautu mafi muhimmanci a tsarin masauratun kasar Hausa.
1. Waziri
2. Galadima
3. Wambai
4. Magaji
5. Madaki
6. Ciroma
7. Sarkin Yaki
8. Sarkin Fada
9. Sarkin Bai
10. Dallatu
11. Tafida
DUBA WANNAN: Kauyuka 100 da gonaki 116 ambaliyar ruwa ta hadiye jihar Neja
12. Marafa
13. Turaki
14. Barde
15. Makama
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng