Yanzu-yanzu: Matasa sun suburbudi shugaban karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa

Yanzu-yanzu: Matasa sun suburbudi shugaban karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa

Daruruwan matasa a karamar hukumar Dutse sun suburbudi shugaban karamar hukumar Dutse, Bala Yargaba, kuma sun tsareshi a jihar Jigawa.

Sun tuhumci shugaban karamar hukumar da laifin rashin biyan kudin cigaban unguwanni da aka bashi ya raba.

Bayan dukan kawo wuka da akayiwa Bala Yargaba, ya sha da kyar ya tsere sikin sakatariya karamar hukumar.

Yanzu-yanzu: Matasa sun suburbudi shugaban karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa

Yanzu-yanzu: Matasa sun suburbudi shugaban karamar hukumar Dutse a jihar Jigawa

Sannan matasan suka zagaye sakatariyar karamar hukumar inda suka lashi takobin cewa ba zasu bari ya fito ba.

A yanzu haka, jami’an tsaro da ya kunshi soji da yan sanda sun isa wurin.

KU KARANTA: Ina nan a cikin APC ba inda zanje – Sanata Marafa

Ku saurari cikakken rahoton..

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel