Nigerian news All categories All tags
Wasu bebaye kuma kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

Wasu bebaye kuma kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

Wadannan ma’aurata biyu sun yi fice a kafofin sadarwa bayan sun auri junansu a karshen mako a Eket, jihar Akwa Ibom.

Bisa ga bayanan da muka tattara, ma’auratan wanda aka bayyana a matsayin Otu da Nseobong, sun kasance kurame kuma bebaye sannan kuma sun dauki lokaci mai tsawo suna soyayya kafin sun kai ga aure.

Wannan biki ya samu baki da manyan mutane da dama da suka halarce shi domin sun dace da juna.

Ga hotunan nasu a kasa:

Wasu kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

Wasu kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom

KU KARANTA KUMA: Sojoji sun duba lafiyar yan farar hula a kyauta a garin Maiduguri (hotuna)

Wasu kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

Wasu kurame 2 sun auri junansu a Akwa Ibom (hotuna)

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel