Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a

Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a

Wasu yan uwa sun gudu da yaronsu bayan wani malamin Faransa ya wanka masa mari a lokacin addu’a.

A cewar UK Daily Mail, yaron ya ki yin shiru a lokacin addu’an, inda hakan ya fusata malamin, inda ya wanka masa mari da hannunsa na hagu.

Legit.ng ta tattaro cewa farkon taron, mahaifiyar yaron na rike da yaron yayinda malamin ya fara shirin addu’an.

Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a
Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a

Yaron kuma yayi tsayawa inda ya bude baki yana ta tsala ihu cikin kuka.

KU KARANTA KUMA: Yan kunar bakin wake 2 sun mutu a kasuwar mammy dake Maiduguri

Abun ya ba malamin haushi inda ya fara Magana cikin ihu, duk a kokarinsa na ganin yaron yayi shiru.

Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a
Fusataccen malami ya mari dan karamin yaro saboda ya ki daina kuka a lokacin addu’a

Iyayan yaron sun dauke dansu bayan sun ga abunda malamin yayi masa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng