Rikici ya barke tsakanin matasan Binanchi da na Iraki a jihar Sokoto (hotuna)

Rikici ya barke tsakanin matasan Binanchi da na Iraki a jihar Sokoto (hotuna)

Fada ya sake barkewa tsakanin Binanchi da Iraki, inda yanzu haka ana dauki ba dadi tsakanin matasan unguwannin.

Cikin daren jiya Talata, 15 ga watan Mayu ne matasan Iraki fiye da mutane dari dauke da makamai suka lababo inda suka raunata fiye da mutane goma, wayewar garin yau su kuma suka shirya zuwa daukar fansa.

KU KARANTA KUMA: An gano shugaba Buhari a kasuwa tare da gwamnan jihar Jigawa (hoto)

Dukkanin dauki ba da'din da ake yi a garkar mai alfarma sarkin musulmi ne ake yinsa, Allah ya kawo mana dauki.

Ga hotunan a kasa:

Rikici ya barke tsakanin matasan Binanchi da na Iraki a jihar Sokoto

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng