Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya

Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya

- Duk rayuwar dan adam tana da muhimmanci, kuma mutane duk daya suke wurin daraja

- Komai yarinta ko girma ko tsufa ko talauci mutum yake dashi, ayuwarsa ta cancanci a darata ta a kuma kareta kamar ta kowane mai hali

- Na tsaya ne saboda naga mutum a kwance yana zubar da jini baya iya taimakawa kansa da komai

Duk rayuwar dan adam tana da muhimmanci, kuma mutane duk daya suke wurin daraja. Komai yarinta ko girma ko tsufa ko talauci mutum yake dashi, ayuwarsa ta cancanci a darata ta a kuma kareta kamar ta kowane mai hali.

Na tsaya ne saboda naga mutum a kwance yana zubar da jini baya iya taimakawa kansa da komai. Dani da mutane na mukayi shawarar taimaka masa mu kaishi asibiti, saboda a zaton mu hadari ne samu.

Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya
Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya

Na tambayi mataimakin kwamishinan ‘Yan Sanda na jihar Delta cewa laifi ne ka taimakawa dan Najeriya, ansar da ya bani ta nuna ani cewa mu talakawan kasar na muna cikin matsala.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya bayyanawa mutanen Najeriya wani sirrin rayuwarsa cewa baya sauraren waka

Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya
Dalilin da yasa na hana ‘Yan Sanda wulakanta direban adaidaita sahu - Inji wani dan Najeriya

Kamar yadda idan ka kalli bidiyon zakaga inda nake rokonsa da ya daina dukansa. Inspector Haruna ya fitar da barkonon tsohuwa kuma na hanashi ya dauki wani mataki.

Bayan haka Sajan dan Sandan na dukana ya janyo Katina daga aljihuna, suka daina dukan direban napep din, wanda naji dadin hakan.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng