Yanzu Yanzu: Hedkwatan CBN dake Abuja ya kama da wuta (Bidiyo)

Yanzu Yanzu: Hedkwatan CBN dake Abuja ya kama da wuta (Bidiyo)

Hedkwatan babban bankin Najeriya (CBN) dake Abuja ya kama da wuta.

An rahoto cewa wutan ya ara ne da yammacin yau, Talata, 1 ga watan Mayu.

A halin yanzu ba’a gano abun da ya haddasa tashion gobaran ba.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya kunyata kasar Najeriya a ziyarar da ya kai Amurka - PDP

Ana nan ana kokarin ganin an kashe wutan sannan kuma babu rahoto akan ko abun ya cika da wani tukuna.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel