Kalli hotunan yadda dandalin taro na Eagles Square ya cika ya tunbatsa sakamakon Maulidin Sheikh Ibrahim Nyass
Rahotanni dake zuwa mana daga babban birnin tarayya Abuja ya nuna cewa filin taro na Eagles Square ya zama babu masaka tsinke.
Hakan ya kasance ne sakamakon Maulidin sheikh Ibrahim Nyass da mabiya darika ke yi na kasa.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso na daga cikin wadanda suka halarci wannan gagarumin taron.
KU KARANTA KUMA: Sheikh Dahiru Bauchi ya jagoranci gudanar da zikirin Juma'a tare da yi wa kasa addu'a a babban masallacin Abuja (hotuna)
Ga hotunan a kasa:
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng