Zamu yi ruwan bama-bamai kan kasar Siriya - Shugaban Ammurka Trump ya tsawatar wa duniya

Zamu yi ruwan bama-bamai kan kasar Siriya - Shugaban Ammurka Trump ya tsawatar wa duniya

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya rubuta a shafin shi na tweeter cewa kasar Rasha ta shirya zai harba makami mai linzami abokiyarta Syria domin maida martanin harin da ake zargin ta kai mata kusa da Damascus a ranar asabar.

Zamu yi ruwan bama-bamai kan kasar Siriya - Shugaban Ammurka Trump ya tsawatar wa duniya
Zamu yi ruwan bama-bamai kan kasar Siriya - Shugaban Ammurka Trump ya tsawatar wa duniya

"Ku shirya Rasha saboda zasu zo da mai kyau, sabo da kuma abin mamaki" Mista Trump ya rubuta a shafin shi na tweeter.

Manyan kasar Rasha sun tsoratar da cewa zasu tari duk wani harin Amurka.

Gwamnatin Shugaba Bashar Al-Assad ta musanta kai harin a Birnin Douma da ke hannun yan'ta'adda.

A daya daga cikin rubuce rubucen Mista Trump a shafin shi na tweeter na ranar laraba, ya kira shugaban Syria da " dabban da ke kisa da gas"

DUBA WANNAN: An karbo 'Abacha loot' da ya ajje a Turai

A wani rubutun kuma, ya kushe dangantakar da ke tsakanin Amurka da Rasha Amma yace bai kamata ba.

US, UK da Faransa sun aminta da zasu yi aiki tare kuma suna shirye shiryen maida martani ga kasar Syria da ake zargi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng