Kyakyawan hoton shugaba Buhari da jikarsa
Shugaban kasa Buhari da jikarsa sun kama zuciyoyin yan Najeriya da dama bayan wani hadadden hotonsu ya billo a yanar gizo.
Wani hoton shugaban kasa dauke da kyakyawar jikarsa ya yi fice sosai. Hakan ya tuna ma yan Najeriya irin sanyi hali da kyautatawa na shugabansu wanda a koda yaushe fuskarsa dauke take da annuri.
KU KARANTA KUMA: Yadda ake cinikin kuli-kuli a kasashen waje
Bayo Omoboriowo ne ya dauki wannan hoto na musamman sannan ya yada shi a shafinsa na Instagram dauke da taken: “Zuri’a.”
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng