Cikin Hotuna: Attahiru Bafarawa da iyalansa sun halarci bikin yaye dalibai na dan sa a birnin Landan
Da sanadin dandalin sada zumunta na facebook, mun samu rahoton cewa iyalan tsohon gwamnan jihar Sakkwato Attahiru Bafarawa, tare da mahaifin su sun halarci bikin kammala karatun digiri na kanin su, Abubakar Bafarawa a birnin Landan na kasar Ingila.
'Yan uwan sa da suka halarci wannan biki sun hadar da; Babagida Bafarawa, Buhari Bafarawa da kuma Sagir Bafarawa.
KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Ganduje zai kammala ayyukan da gwamnatin Kwankwaso ta gaza a jihar Kano
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng