Hotunan shugabannin Soji yayin ziyarar ta'aziyya ga Buratai
A jiya ne manyan shugabannin hukumomin sojin kasar nan suka yi tattaki karkashin jagorancin babban hafsan rundunar soji ta kasa, Janar AG Olanisakin, ya zuwa garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin yin gaisuwa ga Laftanal Janar Yusuf Tukur Buratai, bisa rasuwar mahaifinsa.
DUBA WANNAN: Zan hanzarta komawa dajin Sambisa da zarar na fito daga kurkuku - Kwamandan Boko Haram
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng