Dubi hotunan kananan yara da aka gani na kada kuri'a a zaben Kano na jiya
A jiya, Asabar, 10 ga watan Fabrairu, 2018, aka gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin jihar Kano. Saidai zaben na ciyamomi da kansiloli ya bar baya da kura a yayin da a mazabu da yawa aka ga kanan yara da shekarunsu basu kai munzalin yin zabe ba na dangwale kuri'un zaben a wasu mazabun dake kwaryar birnin Kano.
DUBA WANNAN: Buhari ya fi kyautatawa 'yan kabilun Igbo da Yoruba fiye da 'yan Arewa - Minista
Batun ganin kananan yara na kada kuri'a a zaben na jiya ya jawo cece-kuce tare da saka shakkua a kan sahihancin zaben da hukumar zaben jihar kano (KANSIEC) ta gudanar.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng