Hotunan wasu gwamnonin Najeriya biyu yayin ziyarar kabarin wadanda suka mutu a rikicin jihar Binuwai
A yayin da za'a iya cewa al'amura sun fara lafawa a rikicin makiyaya da manoma da ya addabi jihar Binuwai, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, tare da takwaransa gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, sun ziyarci kabarin wasu mutane 73 da suka mutu sakamakon rikicin.
DUBA WANNAN: Gwamna Ortom ya bayyana rashin gamsuwar sa da ikirarin shugaba Buhari a kan rikicin jihar Binuwai
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng