Hotunan mutane da makaman da Sojoji suka kwato daga hannun kungiyar Boko Haram
A karshen satin jiya ne hausa.legit.ng ta kawo maku rahotannin ragargazar da dakarun sojin Najeriya suka yiwa mayakan kungiyar Boko Haram har ta kai ga an tserar da mutane 84 tare da kwatar wasu makamai daga hannunsu kungiyar Boko Haram, yanzu kuma mun kawo maku hotunan wasu daga cikin mutane da makamai da aka samu a wurin mayakan kungiyar bayan dakaru soji sun fatattake su.
DUBA WANNAN: Mai duba lafiyar matar Shekau ta saduda, ta mika wuya ga jami'an tsaro
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng