Shugaba Buhari yayi taron majalisarsa a yau laraba, sun sanya hulunan Buhari 2019
- Bisa al'ada duk sati sai an yi wannan taro
- A yau laraba an yi wannan taro a faddar shugaban kasa
- An zartas da wasu manyan ayyuka, sai dai sun sanya hullar Buhari/Osinbajo 2019
A yau shugaba Buhari ya zauna da majalissar ministocinsa a fadar Aso Rock, inda suka tattauna batun tattalin arziki da na kasafin kudin bana, da ma na manyan ayyuka da aka faro na bana.
Shugaba Buhari ya yi biris da hulunan da ministocin nasa suka sanya inda suke nuna goyon bayansu ga tazarcensa.
DUBA WANNAN: PDP ta maida martani ga wasikar Obasanjo
Su dai ministocin kamar suna mayar da martani ne da tsohon shugaba Obasanjo wanda yayi wa Buhari wakiqa, wadda yace shugaban kar ya nemmi takara a karo na biyu a 2019.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng