Dubi hotunan goma ta arziki da gwamnatin Sokoto ta yiwa makarantun jihar
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya jagoranci rabon litattafan darussa daban-daban ga makarantun gwamnati dake jihar.
Adadin litattafan ya kai 50,000. Kazalika gwamnatin ta yi rabon kayan aikin koyarwa daban-daban da yawansu ya kai 70,000.
Gwamnatin ta yi rabon kujerun zaman dalibai 15,740 a shekarar 2017, bayan guda 30,186 da ta raba a zangon karatu na 2015/2016.
DUBA WANNAN: Yaki da ta'addanci: Rundunar tsaro ta hadin gwuiwa ta gudanar da wani muhimmin taro a Maiduguri
Legit.ng ta samu labari ne daga shafin Tuwita na wani mataimaki na musamman ga gwamna Tambuwal a kan harkokin yada labarai, Imam Imam.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng