Hazikin dalibi ya kera keken hawa da icen kwakwar manja (hotuna)
Wani hazikin dan Najeriya, da ya kasance dalibi a jami’ar Najeriya da ke Nsukka ya nuna fasaharsa ta hanyar kera keken hawa.
Ya kera keken ne ta hanyar amfani da icen kwakwar manja.
Dalibin wanda ba a bayyana sunan shi ba ya na karatun ilimin kere-kere wato karatun injiniya a jami’ar.
Ga hotunan keken da ya kera.
KU KARANTA KUMA: Rigima ya barke bayan wata yar shekara 19 ta bar Musulunci ta koma addinin Kirista
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng