Sarki Sanusi ya jagoranci jana’izan sarkin Katagum (hotuna)
Anyi jana’izan sarkin Katagum, jihar Bauchi, mai martaba Alh. Dr Muhammad Kabir Umar.
Sarkin Kano mai martaba Mallam Muhammad Sanusi II yi jagoranci wajen sallatar gawan mamacin.
Allah ya ji kan shi, ya sa ya huta sannan kuma ya ba iyalansa day an uwa juriyar rashin sa.
Ga hotunan janaízan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Kaso 89 na yan Najeriya na cikin bakin ciki - Okorocha
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng