Jerin manyan ‘Yan kwallon da su ka fi kowa iya taka leda a Duniya
- A wannan shekarar ‘Dan wasa Ronaldo ne ya dauki Ballon D’ Or
- Irin su Luka Modric da Sergio Ramos na Real Madrid na cikin jerin
- Babban Dan wasa Ronaldo ya kamo Lionel Messi da wannan kyautar
A jiya ne ta tabbata cewa duk Duniya babu ‘Dan wasa irin Cristiano Ronaldo a 2017. Bayan nan kuma an fito da jerin ‘Yan wasan da su ka zarce kowa a shekarar bayan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi da kuma Neymar Jr.
Kamar yadda mu ka samu rahoto, ga dai jerin ‘Yan wasan da su zo na daya zuwa 30 da Kungiyar su. Akwai dai ‘Yan wasa kusan 8 daga Real Madrid da kuma kusan 3 daga Barcelona da PSG. Akwai kuma wasu ‘Yan wasan daga Liverpool, Manchester City da United.
KU KARANTA: Cristiano Ronaldo ne gwarzon ‘Dan wasan Duniya na bana
1. Cristiano Ronaldo (Real Madrid)
2. Lionel Messi (Barcelona)
3. Neymar (Paris SG)
4. Gianluigi Buffon (Juventus)
5. Luka Modric (Real Madrid)
6. Sergio Ramos (Real Madrid)
7. Kylian Mbappe (Paris SG)
8. N’Golo Kante (Chelsea)
9. Robert Lewandowski (Bayern Munich)
10. Harry Kane (Tottenham)
11. Edinson Cavani (Paris SG)
12. Isco (Real Madrid)
13. Luis Suarez (Barcelona)
14. Kevin De Bruyne (Manchester City)
15. Paulo Dybala (Juventus)
16. Marcelo (Real Madrid)
17. Toni Kroos (Real Madrid)
18. Antoine Griezmann (Atletico Madrid)
19. Eden Hazard (Chelsea)
20. David De Gea (Manchester United)
21. Pierre-Emerick Aubameyang (Dortmund)
22. Leonardo Bonucci (AC Milan)
23. Sadio Mane (Liverpool)
24. Radamel Falcao (Monaco)
25. Karim Benzema (Real Madrid)
26. Jan Oblak (Atletico Madrid)
27. Mats Hummels (Bayern Munich)
28. Edin Dzeko (Roma)
29. Philippe Coutinho (Liverpool)
30. Dries Mertens (Napoli)
Dan wasan na Real Madrid Cristiano Ronaldo ne ya dauki kyautar Ballon D’or na 5 a rayuwar sa inda ya kamo Lionel Messi.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng