Muhimman abubuwa dake haddasa talauci a Najeriya

Muhimman abubuwa dake haddasa talauci a Najeriya

Najeriya kasa mafi kyawun buga misali game da yadda wadatar arziki da albarkatu baya amfana mana komai sakamakon wasu mutane 'yan kalilan suke da cewa kan wannan arziki da albarkatu.

Wannan iko da 'yan kalilan din mutanen ke nuna wa ya jefa kaso mafi tsoka na al'ummar kasar cikin kangi na talauci.

Talauci shine yanayin tattalin arziki na mutum ko ƙungiyar jama'a inda ba za su iya biyan bukatun rayuwar su ba ta yau da kullum.

Muhimman abubuwa dake haddasa talauci a Najeriya
Muhimman abubuwa dake haddasa talauci a Najeriya

Abubuwan dake janyo talauci sun hadar da dalilai daban-daban da kuma ma'ana, wadanda aka hada su cikin curi guda kamar haka:

- Tattalin arziki (rashin aikin yi, rashin daidaito na zamantakewa, ciki har da ƙarancin ladan aiki, rashin cin nasara na masana'antu).

- Zamantakewa da kiwon lafiya (rashin lafiya, tsofaffi da kuma gajiyayyu)

- Adadin jama'a ( yawaitar masu dogara a cikin iyali, yawan mutane),

- Rashin ingataccen ilimi

- Siyasa

- Rikicin yankuna da kuma rashin ci gaban su.

KARANTA KUMA: Maganar ajiye makamai ta watse - Wata Kungiyar tsagerun Neja Delta

Ga dai muhimman abubuwa 4 da Legit.ng ta kawo muku wanda ke jefa da yawa cikin al'ummar Najeriya cikin talauci.

1. Cin hanci da rashawa

2. Rashin ingatattun gine-gine da za su habaka tattalin arzikin kasa

3. Rashin samun wadataccen ilimi

4. Rashin samun nasaba da kiwon lafiya

LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng