Kannywood: Abdul Shareef ya bada dalilan da suka saka ya bar waka ya koma fim
- Abdul Sharif kani ne ga Umar Shariff
- Dukkaninsu mawaqa ne, amma shekaru 5 da suka wuce sai Abdul ya koma yin fim
Abdul Shariff, kani ga Umar Shariff, ya bayyanawa majiyar Legit.ng cewa ya bar waka domin fim ne bisa kaddara.
A cewarsa, ya kai matsayin fitowa a fim ne ba tare da sanin ko taimakon yayan nasa ba, saboda sha'awarsa da waka bata kai ta yin fim ba.
Ya sami kwarin iwar shigga fim ne a shekarar 2012, kuma yace ya fara da sa'a.
DUBA WANNAN: Soji sun tarwatsa taron Boko Haram da bom a Sambisa
A yanzu dai ya zama shahararren mai yin fim wadanda suka hada da Jinin Jikina, shi da Ali Nuhu
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng