Wa zai fito domin neman aure na – Inji wata kyakkyawar mace mai aikin soja
1 - tsawon mintuna
Hasashe sun nuna cewa sojoji mata sun kasance mafi kyau, kyan sura, ilimi, wadanda kowa ke so, kamewa, halaye masu kyau da kuma nagarta.
Legit.ng ta ci karo da wani hotunan wata jarumar soja mai suna Godwin A Grace inda ta bukaci sanin wanda zai bata zoben kauna.
Jarumar ta bukaci duk mai ra’ayinta da ya aika mata sakon baiko mai dadi
Ga hotunan ta a kasa:
KU KARANTA KUMA: Abubuwa 6 da za su sa ka nemi auren macen Soja
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Sojoji sun kaddamar da Rundunar 'Operation Python dance'
Asali: Legit.ng