Diyar Osinbajo ta bude gidan kwalliya a Abuja (Hotuna)
- Kiki Osinbajo ta bude gidan kwalliya a Abuja
- Manyan mutane sun halarci taron
- Sunan gidan kwalliyar Glamd Africa Beauty House
Kyakkyawar diyar Osinbajo, Kiki Osinbajo ta bude gidan kwalliya a Abuja da ta saka masa suna Glam’d Africa Beauty House da ke lamba 40, Durban Street Wuse 2 Abuja.
Iyayen ta Farfesa Yemi Osinbajo da Dolapo Osinbajo sun halarci taron. Dubi sauran hotunan taron bude gidan kwalliyar.
DUBA WANNAN: Dalilin da ya sa gwamna Ortom ba zai iya biyan ma'aita albashi ba
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng