Kasashe 25 da suka fi kowa karfin soji
- Dubi jerin kasashen duniya da ke da karfin soji, guda 25 na farko-farko
- Wannan na nufin Amurka itace ta fi kowa karfi, a jerin kuma, Ukraine tazo na karshe
- Baza ku ga Najeriya a jerin ba, saboda kusan ta 50 tazo a jerin
Karfin kayan yakin kasa ya kama da yawan dakarun sojoji, igwa, jiragen sama na yaki, jiragen kasan ruwa (submarines), manyan jiragen ruwa da jiragen sama na yaki za su iya sauka a kai (aircraft carriers), makamashin nukiliya, da uwa-uba kuma kudin da gwamnati ke warewa na kayan yaki a shekara.
Daga ta kasa zuwa mafi girma. Kasashe 25 na gaba-gaba a duniya.
25. Ukraine
Kudi: $4,880,000,000 Dakaru: 22,244,394 Igwa: 2,809 Jiragen sama: 222 Makaman Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 0
24. Sweden
Kudi: $6,215,000,000 Dakaru: 4,062,455 Igwa: 120 Jiragen sama: 222 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 5
23. Iran
Kudi: $6,300,000,000 Dakaru: 46,247,556 Igwa: 1,658 Jiragen sama: 471 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 32
22. Brazil
Kudi: $34,700,000,000 Dakaru: 106,784,621 Igwa: 486 Jiragen sama: 749 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 5
21. Vietnam
Kudi: $3,365,000,000 Dakaru: 50,645,430 Igwa: 1,470 Jiragen sama: 404 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 3
20. Thailand
Kudi: $5,390,000,000 Dakaru: 35,444,716 Igwa: 722 Jiragen sama: 573 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 0
19. Poland
Kudi: $9,360,000,000 Dakaru: 18,830,448 Igwa: 1,009 Jiragen sama: 467 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 5
18. Egypt/Masar
Kudi: $4,400,000,000 Dakaru: 41,157,220 Igwa: 4,624 Jiragen sama: 1,107 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 4
17. Pakistan
Kudi: $ 7,000,000,000 Dakaru: 93,351,401 Igwa: 2,924 Jiragen sama: 914 Makamashin Nukiliya: 120 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 8
16. Italiya
Kudi: $34,000,000,000 Dakaru: 27,869,443 Igwa: 586 Jiragen sama: 760 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 2 Jirgin kasan ruwa: 6
15. Taiwan
Kudi: $10,725,000,000 Dakaru: 12190, 243 Igwa: 2,005 Jiragen sama: 804 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 4
14. Canada
Kudi: $15,700,000,000 Dakaru: 15,786,816 Igwa: 181 Jiragen sama: 420 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 4
13. Australia
Kudi: $26,100,000,000 Dakaru: 10,500,000 Igwa: 59 Jiragen sama: 408 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 6
12. Indonesia
Kudi: $6,900,000,000 Dakaru: 129,075,188 Igwa: 468 Jiragen sama: 405 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 2
11. Israila
Kudi: $17,900,000,000 Dakaru: 3,511,190 Igwa: 4,170 Jiragen sama: 684 Makamashin Nukiliya: 80 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 5
10. Turkiyya
Kudi: $18,185,000,000 Dakaru: 41,637,773 Igwa: 3,778 Jiragen sama: 1, 020 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 13
9. Japan
Kudi: $41,600,000,000 Dakaru: 53,608,446 Igwa: 678 Jiragen sama: 1, 613 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 2 Jirgin kasan ruwa: 16
8. Germany/Jamus
Kudi: $40,200,000,000 Dakaru: 36,417,842 Igwa: 408 Jiragen sama: 663 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 4
7. South Korea/Koriya ta Kudu
Kudi: $33,100,000,000 Dakaru: 25,609,290 Igwa: 2,381 Jiragen sama: 1,412 Makamashin Nukiliya: 0 Manyan jiragen ruwa: 0 Jirgin kasan ruwa: 13
6. Faransa
Kudi: $40,000,000,000 Dakaru: 28,802,096 Igwa: 423 Jiragen sama: 1,264 Makamashin Nukiliya: 300 Manyan jiragen ruwa: 4 Jirgin kasan ruwa: 13
5. United Kingdom/Ingila
Kudi: $51,500,000,000 Dakaru: 29,164,233 Igwa: 407 Jiragen sama: 936 Makamashin Nukiliya: 225 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 10
4. Indiya
Kudi: $38,000,000,000 Dakaru: 615,201,057 Igwa: 6,464 Jiragen sama: 1,905 Makamashin Nukiliya: 110 Manyan jiragen ruwa: 2 Jirgin kasan ruwa: 15
3. China
Kudi: $145,000,000,000 Dakaru: 749,610,775 Igwa: 9,150 Jiragen yaki: 2,860 Makamashin Nukiliya: 250 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 10
2. Russia/Rasha
Kudi: $60,400,000,000 Dakaru: 69,117,271 Igwa: 15,398 Jiragen yaki: 3,429 Makamashin Nukiliya: 8,484 Manyan jiragen ruwa: 1 Jirgin kasan ruwa: 63
1. United States of America/Amurka
Kudi: $577,100,000,000 Dakaru: 145,212,012 Igwa: 8, 848 Jiragen sama: 13,892 Makamashin Nukiliya: 7,506 Manyan jiragen ruwa: 20 Jirgin kasan ruwa: 72
Asali: Legit.ng