Abinci 5 da ke kara karfin kwakwalwar yara
- Tawagar wasu likitoci sun bayyana irin abinci da ya kamata a dunga ba kanana yara domin ya taimaka wajen kara masu kaifin kwakwalwa.
- A cewarsu karancin wadannan abinci na hana yara fahimtar abin da ya kamata da wuri musamman a bangaren karatu.
Ga launin abincin kamar haka:
1. Ba yara dafaffen kwai.
2. Ciyar da kayan lambu kamar su alayyaho, karas, tumatur da sauran dangin kayan lambu.
KU KARANTA KUMA: Janye wa’adin barin gari na da alaka da jawabin Buhari - Ganduje
3. Yawaita ba yara kifi suna ci.
4. Naman kaza ko na talotalon da aka cire fatan saboda kiba.
5. Cin alkama da abincin da aka yi da alkama.
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng