Yadda sakacen hakori ke yin amfani guda 7 kiwon lafiyar mutum
- Bincike ya bayyana cewa sakacen hakori na da amfani ga lafiyan dan Adam
- An kawo amfani guda bakwai da sakace ke da shi ga mutum
Jama’a da dama sun saba da yin sakace a yayin da suka ci nama, ko duk wani abinci dake makalewa a baki, kamar ko da lokutan Sallah, ko wani lokaci.
Jaridar Premium Times ta ruwaito wasu amfani guda bakwai da sakace kan yi ma dan Adam, don cigaban lafiyar dan Adam Legit.ng ta ruwaito wasu daga cikin abubuwa kamar haka:
KU KARANTA: An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)
1- Sakace na maganin cutar makogoro da cututtukan jini
2- Sakace na ingantawa tare da kara ma garkuwan jiki karfi
3- Sakace na kara ma hakora karfi, hakan na hana saurin kaduwar hakora
4- Sakace na maganin cututtukan gabban jiki
5- Sakace na hana dan Adam daga kamuwa da cutar siga
6- Sakace na sanya rage kiba
7- Sakace na kara ma dan Adam kuzari
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng