Labari cikin hotuna: Abin al'ajabi, Iyali sun tsira daga wani mummunan hadari a hanyar Abuja

Labari cikin hotuna: Abin al'ajabi, Iyali sun tsira daga wani mummunan hadari a hanyar Abuja

Murna da godiya ga Allah ce ta biyo bayan mummunan hadari da ya rutsa da mace da mijinta bayan da wata gingimari ta murkushe motar su a kan hanyarsu ta barin Abuja. Hotunan da majiyar Legit.ng ta dauka, sun nuna motar tasu kirar Tayota, a karkashin babbar mota a kan babban titin Abuja.

Matar mai suna Mercy Opaluwa tayi godiya ga Allah da ya kubutar da ita da mijinta daga hadarin kuma tayi kira da sauran mutane da su kara imani da Allah.

Ana tafka manyan hadurra dai a kan manyan hanyoyi, saboda ganganci da rashin bin ka'idar tuki, da ma kuma rashin kyawun hanya.

Hakan na karuwa a lokuta na hutu, musamman na kirsimeti, da ma wannan lokaci na Sallah. Dubi Hotunan a kasa.

Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.
Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.

Masu kai dauki dai sun iso wurin domin kokarin ceton rai, kwatsam, sai suka ga matar da mijinta sun fito babu ko kwarzane, suna salati.

Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.
Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.

Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.
Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.

DUBA WANNAN: Diezani da wasu tsaffin gwamnoni zasu rasa kadarorin su na Dubai

Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.
Ikon Allah: Ma'aurata sun tsira da ransu bayan motar su tayi mumunar hadari a hanyar Abuja.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164