Jami'ar Ahmadu Bello ce ta 1 a Najeriya Inji NUC
- Jami'ar Ahmadu Bello ce ta farko a Najeriya
- Hukumar N.U.C ce ta bayyana wannan
- Jami’o’in Legas, Ilorin da Ibadan ke biye
Jami'ar Ahmadu Bello ce ta 1 a Najeriya kaf yayin da a cikin Jami'o'in da ba na Gwamnati ba Covenant University ke gaba. A cikin Jami'o'in Jihohi kuwa babu irin ta Legas Inji Hukumar NUC mai kula da Jami'o'i.
1 Amadu Bello University, Zaria .
2 University of Lagos Lagos
3 Obafemi Awolowo University Ile-Ife
4 University of Ibadan
5 University of Ilorin Ilorin
6 Covenant University Ota
7 University of Nigeria Nsukka
8 University of Benin Ugbowo
9 University of Abuja Abuja
10 University of Port Harcourt Port Harcourt
KU KARANTA: Mafi yawan Ma'aikatan Gwamnati na cin haram
Ko da dai mun gagara tabbatar da wannan rahoto. A bara dai ba Jami'ar Ahmadu Bello ce a kan gaba ba.
Jami'o'i 3 ba su cikin lissafin na 100 a Kasar:
Pan African University Lagos
Adamawa State University Mubi
Plateau State University
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Matasa za su fara neman tsayawa takara
Asali: Legit.ng