Labarai cikin Hotuna: Shirin Buhari na tallafawa samari marasa aikin yi ya kankama
1 - tsawon mintuna
A yau da safennan ne mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara cibiyar samar wa da samari aikin yi ta N-Power, wadda a yanzu haka take shirin daukar samari da yan mata sama da miliyan biyu aiki, a Najeriya.
Dama dai shirin yana cikin kudure-kudure na ayyuka da shugaba Buhari yayi alkawarin yi a lokacin Kamfe a 2015.
DUBA WANNAN: Hare Hare sun saka gwamnati daukar mataki mai tsauri
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng